Proverbs 22:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama in ka kāsa biya za a ƙwace gadon da kake kwanciya a kai ma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا عِدَنْ بَاكَ دَ أَبِنْدَ ذَاكَ بِيَ دَشِ، ذَاعَ طَوْكَ مَكَ غَدُوانْ دَ كَكٜىٰ ݣُونْثِيَ عَكَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
gama idan ka kāsa biya har gadonka ma za su ɗauke.