Proverbs 22:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka matsar da shaidar kan iyakar da kakanninka suka kafa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كَثِرٜىٰ عَلَمَرْ شَيْدَرْ إِيَاكَرْ ڧَسَا تَدَا، وَدَّ كَاكَنِّنْكَ سُكَ كَڢَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka kawar da shidar kan iyaka wadda kakanninka suka kafa.