Proverbs 22:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A hanyoyin mugu akwai kaya da tarko, amma duk wanda ya kiyaye ransa kan kauce musu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧَيَ دَ تَرْكُواْ سُنَ كَنْ حَنْيَرْ مُوغَيٜىٰ، مَيْ لُورَ دَ رَنْسَ ذَيْ يِنٜىٰسَ دَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kana ƙaunar ranka ka nisanci tarkunan da aka kafa a hanya don su kama mugaye.