Proverbs 23:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da ka zauna domin cin abinci da mai mulki, ka lura sosai da abin da yake gabanka,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ كَا ذَوْنَ دُوانْ ثِنْ عَبِنْثِ تَرٜىٰدَ سَرْكِے، لُورَ دَݣَوْ دَ أَبِنْدَ يَكٜىٰ غَبَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ka zauna cin abinci tare da babban mutum, ka tuna da yadda yake.