Proverbs 23:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama bugaggu da ruwan inabi da masu yawan ci sukan zama matalauta, gama jiri yakan yi musu sutura da tsummoki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا مَاسُ بُغُوَ دَ مَاسُيَوَنْ ثِ ذَاسُ ڧَارَسَ ثِكِنْ تَلَوْثِ، يَوَنْ بَرْثِ ذَيْسَا سُرُڢُ دَ ڟُمُّواْكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama bugaggu da ruwan inabi da masu zarin ci za su zama matalauta. Idan iyakar abin da kake yi daga ci sai barci ne, nan da nan za ka ga kana saye da tsummoki.