Proverbs 23:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wa yake wayyo? Wa yake baฦin ciki? Wa yake neman fada? Wa yake gunaguni? Wa yake da raunuka ba dalili? Wa yake da jan idanu?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูู ููููููฐูููู ยซููููููุงูยปุ ูู ููููููฐุฏู ุจฺูงููู ุซูููุ ูู ููููููฐ ุชููููู ฺขูุทูุ ูู ููููููฐ ุชููููู ุบูููุบูููุ ูู ููููููฐุฏู ุฑููููููู ุจูุงุฏููููููุ ูู ููููููฐุฏู ุฌูุฌููููููฐูู ุงููุฏูุงูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wa ake yi wa kaito? Wa yake da baฦin ciki? Wane ne mafaษaci? Wa yake yin gunaguni? Wa yake da raunuka ba dalili? Wa yake da jan ido?