Proverbs 23:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗanda suke daɗe suna shan ruwan inabi, waɗanda suke neman ƙoƙon damammen ruwan inabi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ وَنْدَ يَدَطٜىٰ يَنَ شَنْ ضُوً إِنَبِے، وَنْدَ يَيِ تَطَنْطَنَ ضُوً إِنَبِے إِرِ إِرِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai riƙaƙƙen mashayi wanda yake gaurayar ruwan inabi.