Proverbs 23:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Idanunka za su riƙa gane-gane, zuciyarka kuma za su riƙa tunani abubuwa masu rikitarwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنُونْكَ ذَاسُغَ أَبُبُوَ إِرِ إِرِ، تُنَانِنْكَ ذَيْ رُوطَرْ دَ مَغَنَرْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idanunka za su riƙa gane-gane, ba za ka iya tunani ko ka faɗi magana sosai ba.