Proverbs 23:34 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ka zama kamar wanda yake barci a tsakiyar tekuna, kwance a sama itacen jirgin ruwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَ ذَمَ كَمَرْ مَيْ ݣُونْثِيَ عَكَنْ تٜىٰكُ، كُواْ كَمَرْ مَيْ لِلُواْ أَ سَمَنْ إِتَاثٜىٰنْ جِضْغٍ ضُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka ji kamar kana can cikin teku, jirin teku na ɗibarka kana lilo a kan rufin jirgin ruwa da yake tangaɗi.