Proverbs 23:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka ci abincin mai rowa, kada ka yi marmarin abincinsa mai daɗi;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كَثِ عَبِنْثِنْ مَيْ ضُواْوَ، كَدَ مَا كَيِ مَرْمَرِنْ عَبِنْثِنْسَ مَيْ دَاطِے،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka ci abincin marowaci, ko ka yi haɗamar kyakkyawan abincin da ya sa a gabanka.