Proverbs 23:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama shi wani irin mutum ne wanda kullum yana tunani game da tsadar abincin. Zai ce maka, “Ci ka sha,” amma zuciyarsa ba ta tare da kai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا شِے مَيْ تُنَانِنْ أَبِنْ كَشٜىٰوَ نٜىٰ؞ ذَيْثٜىٰ «سَيْ كَثِ كَشَا،» عَمَّا ذُوثِيَارْسَ بَاتَنَنْ أَوُرِنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai ce, “Bari a ƙara maka,” amma ba haka yake nufi ba. Kamar gashi yake a cikin maƙogwaronka.