Proverbs 23:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ka yi amai ɗan abin da ka ci dukan daɗin bakinka kuwa zai tafi a banza.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَنْ كَطَنْ دَكَثِ ذَاكَ أَمَيْدَشِ، ذَاكَ كُمَ لَلَتَرْدَ كَلْمُواْمِنْكَ مَاسُ دَاطِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka harar da abin da ka ci, dukan daɗin bakinka zai tafi a banza.