Proverbs 24:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka kuɓutar da waɗanda ake ja zuwa inda za a kashe su; ka riƙe waɗanda suke tangaɗi zuwa wajen yanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُٻُتَرْ دَ وَطَنْدَ عَكٜىٰ جَنْسُ ذُوَا مُتُوَ، حَنَ وَطَنْدَ سُكٜىٰ تَنْغَطِ ذُوَا وُرِنْ مُتُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka ji nauyin ceton wanda ake janye da shi zuwa inda za a kashe shi.