Proverbs 24:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka kwanta kana fako kamar ɗan iska don ƙwace gidan adali, kada ka ƙwace masa wurin zama;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كَذَمَ كَمَرْ مُوغُ، كَنَيِ وَغِدَنْ مَيْ أَدَلْثِے ݣُونْتُوانْ ٻَوْنَ، كَدَ كَٻَاتَ غِدَنْ مَاسُ أَدَلْثِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka shirya dabarun yi wa amintacce ƙwace, ko ka ƙwace masa gidansa, wannan mugunta ce.