Proverbs 24:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka yi dariya sa’ad da abokin gāba ya fāɗi; sa’ad da ya yi tuntuɓe, kada ka yi farin ciki,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كَيِ ڢَضٍ ثِكِ سَعَدَّ أَبُواْكِنْ غَابَنْكَ يَڢَاطِ، سَعَدَّ كُمَ يَيِ تُنْتُٻٜىٰ، كَدَ كَيِ مُرْنَ أَ ذُوثِيَارْكَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka yi murna sa'ad da bala'i ya aukar wa maƙiyinka.