Proverbs 24:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka ji tsoro saboda masu mugunta ko ka yi ƙyashin mugaye,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كَدَامُ دَ مَاسُ عَيْكَتَ مُغُنْتَا، كَدَ كَيِ كِيشِنْ مُوغَيٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka damu saboda mugaye, kada ka yi ƙyashin masu aikata abin da ba daidai ba.