Proverbs 24:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma zai zama da lafiya ga duk waɗanda suka hukunta masu laifi, kuma babban albarka zai zo a kansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دُكْ مَيْ ڟَاوَتَا وَمُوغُ ذَيْسَامِ لَادَ، أَلْبَرْكَ مَيْ يَوَ ذَاتَ سَوْكُواْ كَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Alƙalan da suke hukunta wa mai laifi kuwa, za su arzuta, su ji daɗin kyakkyawan suna.