Proverbs 24:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amsa da take ta gaskiya tana kamar sumba a leɓuna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنْدَ يَبَادَ أَمْسَرْ غَسْكِيَ، يَنُونَ أَبُواْكَنْتَكَ تَعَّيْنِحِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amsar gaskiya ita ce alamar abuta ta ainihi.