Proverbs 24:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka ba da shaida a kan maƙwabcinka ba tare da isashen dalili ba, ko ka yi amfani da leɓunanka ka yi ruɗu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كَبَادَ شَيْدَ عَكَنْ مَڨُوبْثِنْكَ بَاتَرٜىٰدَ ثِكَكّٜىٰنْ دَلِيلِ بَ، كَدَ كَڢَطِ ڧَضْيَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka ba da shaida a kan maƙwabcinka ba tare da isasshen dalili ba, ko ka faɗi ƙarya a kansa.