Proverbs 24:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na yi tunani a zuciyata na kuwa koyi darasi daga abin da na gani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ نَغَنِ سَيْ نَيِ تُنَانِنْسَ سُواْسَيْ، نَدُوبَ، يَذَمَ مِنِ أَبِنْ كُواْيِ ثٜىٰوَ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da na dubi wannan, na yi tunani a kansa, ya zamar mini ishara.