Proverbs 24:34 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai talauci ya shigo maka kamar ’yan fashi rashi kuma ya zo maka kamar mai hari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ تَلَوْثِ ذَيْ يِمَكَ ڨُوثٜىٰ كَمَرْ طَنْ ڢَشِ، رَشِ كُمَ ذَيْ ڢَاطُواْ مَكَ كَمَرْ ٻَرَوُاْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sa'ad da kake ta sharar barci fatara za ta auka maka kamar ƙungiyar 'yan fashi.