Proverbs 24:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ta wurin sani ɗakunanta sukan cika da kyawawan kayayyaki masu daraja.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَوُرِنْ سَنِ عَكٜىٰ ثِثِّكَ طَكُنَ دَ دُكَنْ كَايَ مَاسُ دَرَجَ دَ نَأَرْظِڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta wurin ilimi a kan ƙawata ɗakuna da kyawawan kayayyaki masu tamani.