Proverbs 24:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
don yin yaƙi kana bukatar bishewa, kuma don ka yi nasara kana bukatar mashawarta masu yawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا تَوُرِنْ جِنْ حِكِمَرْ وَطَنْسُ نٜىٰ ذَاكَيِ يَاڧِنْكَ، سَامُنْ شَوَرَرْ مُتَنٜىٰ مَاسُيَوَ ذَيْسَا أَ سَامِ نَصَرَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Banda wannan ma, dole ne ka shisshirya a natse kafin ka kama yaƙi. Bisa ga shawarwarin da za ka samu ne za ka yi nasara.