Proverbs 25:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan ƙarin karin maganar Solomon ne waɗanda mutanen Hezekiya sarkin Yahuda suka tara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا وَطَنْسُ كَرِنْ مَغَنَ نَ سُلَيْمَٰنُ وَطَنْدَ مُتَنٜىٰنْ سَرْكِے هٜىٰزٜىٰكِيَ نَ يَهُودَ سُكَ تَتَّارَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga waɗansu sauran karin maganar Sulemanu waɗanda magatakardan Hezekiya Sarkin Yahuza suka juya.