Proverbs 25:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
in ba haka ba duk wanda ya ji zai kunyata ka ba za ka kuma taɓa rabuwa da wannan mummuna suna ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ كَدَ مَاسُ جِنْكَ سُسَا كَجِكُنْيَا، مُتُنْثِنْكَ كُمَ يَڢَاطِ أَعِدُوانْ جَمَعَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai yiwuwa ne wani ya ji ya zarge ku, ba za ku taɓa rabuwa da wannan kunya ba.