Proverbs 25:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In ka sami zuma, ka sha isashe kawai, in ya yi yawa, za ka yi amai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ كَسَامِ ظُمَ، شَا دَيْدَيْ ڧَرْڢِنْكَ، يَوَنْ شَنْسَ ذَيْسَا كَيِ أَمَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka kuskura ka sha zuma gaba da kima, in ya yi maka yawa za ka yi hararwa.