Proverbs 25:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka cika ziyarar gidan maƙwabcinka yawan ganinka zai sa ya ƙi ka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كَدِنْ‌غَ ظِيَارْتَرْ مَڨُوبْثِنْكَ، يَوَنْ زِيَارَرْكَ ذَاتَسَا يَڧِكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka cika ziyartar maƙwabcinka, ko zai gaji da kai har ya ƙi ka.