Proverbs 25:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar sanda ko takobi ko kibiya mai tsini haka yake da mutumin da yake ba da shaidar ƙarya a kan maƙwabcinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ شَيْدَرْ ڧَضْيَا عَكَنْ مَڨُوبْثِنْسَ، شِ كَمَرْ سَنْدَنْ يَاڧِنٜىٰ، كُواْ تَكُواْبِے، كُواْ كِبِيَ مَيْ كَيْڢِنْ بَاكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutumin da yakan faɗi ƙarairayi a kan maƙwabcinsa, shi kamar kakkaifan takobi ne, ko kulki, ko kibiya mai tsini.