Proverbs 25:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar haƙori mai ciwo ko yin tafiya da gurguwar ƙafa haka yake ga mai dogara da marasa aminci a lokacin wahala.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْغَضَ عَكَنْ مَرَرْ أَمِنْثِ أَ لُواْكَثِنْ وَهَلَ يَنَ كَمَرْ هَڧُواْرِنْدَ يَضُٻَنٜىٰ، كُواْ كَمَرْ تَڢِيَ دَ كَرْيَيّٜىٰنْ ڧَڢَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dogara ga marar aminci a lokacin hargitsi, kamar ƙoƙarin yin tauna da ruɓaɓɓun haƙora ne, ko yin tafiya da mai gurguwar ƙafa,