Proverbs 25:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar wanda ya tuɓe riga a ranar da ake sanyi, ko kuwa kamar zuba ruwan tsami a kanwa, haka yake da mai rera waƙoƙi ga mai baƙin ciki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رٜىٰرَ وَاڧُواْڧِ غَ مَيْ بَڧِنْ ثِكِ كَمَرْ أَنْتُوٻٜىٰ مَسَ رِغَا عَثِكِنْ سَنْيِ نٜىٰ، كُواْ كَمَرْ ضُوً ڟَامِيَ دَ سُواْدَ عَكَنْ رَوْنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ko kuma ka yi ƙoƙarin jin ɗumi ta wurin tuɓe tufafinka a ranar da ake sanyi. Raira waƙa ga mai baƙin ciki kamar marmasa gishiri a kan rauni ne.