Proverbs 25:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In abokin gābanka yana jin yunwa, ka ba shi abinci ya ci; in yana jin ƙishi, ka ba shi ruwa ya sha.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ مَيْ ڧِنْكَ يَنَ جِنْ يُنْوَ، كَبَاشِ عَبِنْثِ، عِدَنْ كُمَ يَنَ جِنْ ڧِشِنْ ضُوَ، كَبَاشِ ضُوَ يَشَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan maƙiyinka yana jin yunwa ka cishe shi, idan yana jin ƙishi ka ba shi abin sha.