Proverbs 25:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar rafi mai laka ko rijiyar da ta gurɓace haka yake da mai adalci wanda ya miƙa wuya ga mugaye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ أَدَلْثِنْدَ يَبَرْ مُغُنْتَا تَشَا كَنْسَ، يَنَ كَمَرْ مَٻُٻُّغَرْ دَ تَڧَظَنْتُ كُواْ رِجِيَ مَيْ ضُوً دَڢِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutumin kirki wanda yakan yarda da mugun yana tunasshe ka da ƙazantattun maɓuɓɓuga ko rijiya mai dafi.