Proverbs 25:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba shi da kyau ka sha zuma da yawa, haka ma ba shi da kyau ka nemi girma wa kanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَاشِ دَݣَوْ أَشَا ظُمَ دَيَوَ، حَكَمَا يَوَنْ نٜىٰمَنْ غِرْمَ يَكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar yadda shan zuma da yawa ba shi da kyau a gare ka, haka kuma ƙoƙarin neman yabo mai yawa yake.