Proverbs 25:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda sammai suna can bisa duniya kuma tana da zurfi, haka zukatan sarakuna suka wuce a bincika.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ نِيسَنْ سَمَ دَ ظُرْڢِنْ ڧَسَا، حَكَ تُنَانِنْ ذُوثِيَارْ سَرَاكُنَ سُكٜىٰ، سُنَدَ وُيَ عَبِنْثِكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba ku taɓa sanin abin da sarki yake tunani ba, gama tunaninsa sun fi ƙarfinmu. Kamar nisan sararin sama suke ko zurfafan teku.