Proverbs 25:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ka cire mugaye daga gaban sarki, kursiyinsa kuwa zai kahu ta wurin adalci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ ڢِتَرْدَ مُوغُ دَغَ غَبَنْ سَرْكِے، كُجٜىٰرَرْ مُلْكِنْسَ ذَاتَ كَڢُ ثِكِنْ أَدَلْثِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kawar da mugayen mashawarta daga gaban sarki, hukumarsa za ta shahara a kan adalci.