Proverbs 25:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka ɗaukaka kanka a gaban sarki, kada kuma ka nemi wa kanka wuri a cikin manyan mutane;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ كَكٜىٰ ڟَيٜىٰ أَغَبَنْ سَرْكِے، كَدَ كَيِ سَوْرِنْ نُونَ كَنْكَ كَيْ وَنِ أَبُ نٜىٰ، كُواْ كَڟَيَ أَوُرِنْ مَنْيَنْ مُتَنٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da kake tsaye a gaban sarki, kada ka nuna kai wani abu ne, kana kai kanka inda Allah bai kai ka ba.