Proverbs 25:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gara ya ce maka, “Ka hauro nan,” da a ƙasƙantar da kai a gaban wani mai makami. Abin da ka gani da idanunka
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا ڠُومَّ أَ ضُواْڧٜىٰكَ كَهَوْ ذُوَا بَبَّرْ كُجٜىٰرَ، دَ عَڧَسْڧَنْتَرْ دَكَيْ أَغَبَنْ مَنْيَ؞ أَبِنْ دَ عِدَنُونْكَ سُكَ غَنِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gara a roƙe ka ka hau zuwa babban matsayi, da a faɗa maka ka ba da wurin da kake ga wanda ya fi ka maƙami.