Proverbs 26:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda ƙofa kan juya a ƙyaurensa, haka rago yake jujjuya a gadonsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ ڧِوِيَ يَكَنْيِ تَجُويَاوَا أَغَدُوانْسَ، كَمَرْ يَدَّ ڧُواْڢَ تَكٜىٰ جُويَاوَا أَوُرِے طَيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Malalaci yana ta jujjuyawa a gadonsa kamar yadda ƙyauren ƙofa take juyawa.