Proverbs 26:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Rago kan sa hannunsa a kwano ba ya ma iya ɗaga shi ya kai bakinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ ڧِوِيَ يَكَنْسَا حَنُّ عَݣُونُوانْ عَبِنْثِ، عَمَّا يَنَيِ مَسَ نَوْيِ يَكَيْ بَاكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Malalaci yana sa hannu cikin ƙwaryar abinci, amma ya kāsa kaiwa bakinsa.