Proverbs 26:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar wani da ya kama kare a kunnuwa haka yake da mai wucewa da ya tsoma baki a faɗan da ba ruwansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتُمِنْ دَيَكٜىٰ وُثٜىٰوَ سَيْ يَسَا بَاكِ ثِكِنْ ڢَطَنْ دَ بَيْ شَاڢٜىٰشِيبَ، يَنَ كَمَ دَ مَيْ كَامَ كَرٜىٰ تَكُنّٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutumin da ya tsoma baki cikin jayayyar da ba ta shafe shi ba sa'ad da yake wucewa, yana kama da mutum wanda yake kama kare a kunne.