Proverbs 26:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar gwara mai yawo ko alallaka mai firiya, haka yake da la’anar da ba tă dace tă kama ka ba take.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لَعَنَ بَذَاتَثِ مُتُمْ مَرَرْ لَيْڢِے بَ؞ تَنَ كَمَ دَ ڟُنْڟَيٜىٰنْ دَسُكٜىٰ تَاشِ سَمَ، سُنَ تَڢِيٜىٰ تَڢِيٜىٰ بَاسَ سَوْكَ ڧَسَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
La'ana ba za ta kama ka ba, sai dai in ka cancance ta. Tana kamar tsuntsayen da suke firiya da dare ba za su sauka ba.