Proverbs 26:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kalmomin mai gulma suna kama da burodi mai daɗi; sukan gangara can cikin cikin mutum.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَغَنَرْ مَيْ غُلْمَ كَمَرْ عَبِنْثِ مَيْ دَاطِے تَكٜىٰ، يَنَ غَنْغَرُواْوَ حَرْ ثَنْ ثِكِنْ ثِكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar yadda lomar abinci mai daɗi takan gangara can cikin ciki haka maganar mai gulma take.