Proverbs 26:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da jawabinsa ya ɗauki hankali, kada ka gaskata shi, gama abubuwa ƙyama guda bakwai sun cika zuciyarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ يَيِ مَغَنَ مَيْݣَوْ، كَدَ كَغَسْكَتَشِ، غَمَا ذُوثِيَارْسَ ثِكٜىٰ تَكٜىٰ دَ تُنَانِنْ أَبُبُوَنْ ڨَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da yake magana mai kyau kada ka gaskata shi, domin zuciyarsa tana cike da mugunta.