Proverbs 26:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar suƙar ƙaya a hannun wanda ya bugu haka karin magana yake a bakin wawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَرِنْ مَغَنَ عَبَاكِنْ وَاوَا، يَنَ كَمَ دَ إِتَاثٜىٰنْ ڧَيَ وَنْدَ مَيْ بُغُوَ يَنَ وَسَ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Karin magana a bakin wawa kamar sukar ƙaya ce a hannun mai maye.