Proverbs 27:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka zama mai hikima, ɗana, ka kuma faranta mini zuciya; zan iya amsa kowace irin suƙar da wani zai yi mini.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا طَانَ، كَذَمَ مَيْ حِكِمَ، دُواْمِنْ ذُوثِيَاتَ تَجِ دَاطِے، دُواْمِنْ إِنْ بَادَ أَمْسَ غَ مَيْيِ مِنِ رٜىٰنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ɗana, ka zama mai hikima, ni kuwa zan yi farin ciki, zan iya amsa kowace irin sūkar da wani zai yi mini.