Proverbs 27:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A karɓe rigunan wanda ya ɗauki lamunin baƙo; a riƙe shi jingina in ya yi shi don mace marar aminci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَبَّتَرْ كَكَرْٻِ جِنْ‌غِنَرْ رِغَا دَغَ مَيْ ڟَيَاوَا بَڧُوانْدَ يَكَرْٻِ بَاشِ، رِڧٜىٰ كَايَنْسَ يَذَمَ شَيْدَ عَكَنْ مَاتَرْ وَنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka karɓe tufar wanda ya zamar wa baƙo lamuni, da kuma wanda ya zama lamunin karuwa.