Proverbs 27:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In mutum ya albarkaci maƙwabcinsa da murya mai ƙarfi da sassafe, za a ɗauka shi a matsayin la’ana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتُمِنْدَ يَتَاشِ دَ سَسَّڢٜىٰ يَ أَلْبَرْكَثِ مَڨُوبْثِنْسَ دَ بَبَّرْ مُرْيَ، ذَاعَ طَوْكَ لَعَنْتَشِ يَكٜىٰيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In ka farkar da abokinka da babbar murya tun da sassafe, daidai ne da zaginsa.