Proverbs 27:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
hana ta yana kamar yin ƙoƙari tsai da iska ne ko yin ƙoƙarin cafke mai a tafin hannunka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنْدَ يَيِ ڧُواْڧَرِنْ هَنَتَ كَمَرْ حَنَ إِسْكَ يَكٜىٰيِ، كُواْ كَمَرْ رِڧٜىٰ مَنْ ڠَطَ دَ تَڢِنْ حَنُّوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kaƙa za ka iya sa ta ta kame bakinta? Ka taɓa ƙoƙarin tsai da iska? Ko kuwa ka taɓa ƙoƙarin dintsi mai a tafin hannunka?