Proverbs 27:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda ya lura da itacen ɓaure, zai ci ’ya’yansa, kuma duk wanda ya lura da maigidansa za a girmama shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ لُورَ دَ إِتَاثٜىٰنْ ٻَوْرٜىٰ ذَيْثِ أَمْڢَانِنْتَ، مَيْ لُورَ دَ مَيْغِدَنْسَ، ذَيْسَامِ غِرْمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka lura da itacen ɓaure, zai yi 'ya'ya ka ci. Baran da ya lura da maigidansa za a girmama shi.