Proverbs 27:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana gwajin azurfa da kuma zinariya da wuta, amma akan gwada mutum ta wurin yabon da ya samu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ظِينَارِيَ دَ أَظُرْڢَا، دَ وُتَا عَكَنْ سَنْ دَرَجَرْسُ، حَكَ عَكَنْ سَنْ دَرَجَرْ مُتُمْ تَوُرِنْ يَبُوانْ دَ عَكٜىٰ بَاشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da wuta ake gwada azurfa da zinariya, amma yabon da ake yi wa mutum shi ne magwajinsa.